Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fitar Da Hotunan 'Yan Kungiyar Boko Haram Da Ake Nema Ruwa A Jallo Su 55

An Fitar Da Hotunan 'Yan Kungiyar Boko Haram Da Ake Nema Ruwa A Jallo Su 55
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:51 0:00

Babban hafsan hafsoshin Nijeriya Janar Abayomi Olonishakin, yace kofarsu a bude take domin karbar bayanan da zasu basu damar chafke 'yan kungiyar Boko Haram din da ake nema.

XS
SM
MD
LG