Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: NIGER Ministan Cikin Gida Bazoum Mohamed, Ya Ziyarci Sansanin ‘Yan Gudun Hijira Daga Mali A Kasar

VOA60 AFIRKA: NIGER Ministan Cikin Gida Bazoum Mohamed, Ya Ziyarci Sansanin ‘Yan Gudun Hijira Daga Mali A Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Ministan cikin gida Bazoum Mohamed, ya ziyarci sansanin ‘yan gudun hijira daga Mali a kasar, wadanda suke murmurewa daga harin da masu tsatsauran ra’ayin addini su ka kai a farkon wannan wata, suka kashe sojojin Nijar 22.

XS
SM
MD
LG