Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Shekaru 53 Da Samun 'Yanci

Najeriya ta cika shekaru 53 da samun 'yanci ranar Talata ba tare da wani biki ba yayin da daruruwan iyalai ke juyayin kashin da wasu da ake zato 'yan masu tsauraran ra'ayin Islama ne suka yiwa 'yanuwansu sai kuma dakarun tsaro da suke jiran ko ta kwana domin tsoron kaimasu harin bam da kuma katardama da ta kunno kai kan mulki.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG