Accessibility links

An zabi sabon Paparoma!


Paparoma Francis I, Maris 13, 2013.

Paparoma Francis I, Maris 13, 2013.

Sashen Hausa na Muryar Amurka na taya Kirstocin duniya ‘yan Katolika murnar zaben sabon paparoma.

Sashen Hausa na Muryar Amurka na taya Kirstocin duniya ‘yan Katolika murnar zaben sabon paparoma, Cardinal Jorge Mario Bergoglio daga Argentina, 76, wanda ya daukar wa kansa sunan Paparoma Francis I, wanda kuma shine Paparoma na farko daga nahiyar Latin Amurka. Muna yi masa kyakyawar fatar alheri.
XS
SM
MD
LG