Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: RWANDA Sarkin Morocco Mohammadu Na Shida Ya Isa Rwanda

VOA60 AFIRKA: RWANDA Sarkin Morocco Mohammadu Na Shida Ya Isa Rwanda
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Sarkin Morocco Mohammadu na shida ya isa Rwanda domin ziyara yayin da Kasar ke shirin komawa kungiyar tarayyar kasashen Afirka.

XS
SM
MD
LG