Accessibility links

Anyi Janaizar Ooni na Ife, Oba Okunade Sijuwade Olubose 11

  • Ladan Ayawa

file photo.

file photo.

Anyi janaaizar Ooni na Ife Oba Okunade Sijuwade Olubose na 2 a fadar sa dake Ile-Ife a jihar Osun bayan da aka yi masa adduoi.

Da yake jawabi shugaban Cocin Anglican Comunion Bishop na yankin Ile-ife, The Right Reverend Olureti Odeyegun wanda Reverend Olusola Akabi ya wakilta cewa yayi.

‘’Mutuwa bata ketare kowa, don haka dole ne mai rai tya shirya mata’

Suma Al’ummar musulmi suniy adduoi a wajen janaizar .

Ga Hassan UmarTambuwal da cikakken rahoto

XS
SM
MD
LG