Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukucin Kisa Da Aka Yankewa Wasu 'Yan Kasar Myanmar Biyu Ya Janyo Gagarumar Zanga Zanga

Masu zanga zanga sun rike hotuna suna kiran Zaw Lin da Win Zaw, mutanen nan biyu da aka yankewa hukuncin kisa a Thailand.

Wata kotun kasar Thailand ta yankewa wasu bakin haure biyu 'yan asalin Myanmar hukuncin kisa, bayan da aka samesu da laifin kashe wasu mutanen Burtaniya biyu. daruruwan mutane a Myanmar ne suka fito domin nuna rashin jin dadin su da neman a sakesu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG