Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babban taron Jam'iyyar PDP a Abuja, Babi na 1

PDP dake mulkin Nigeria tayi babban taron wakilanta a Abuja, sai dai taron ya tashi banbarakwai a sanadin ficewar wasu gwamnoni hade da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar. Wannan ya janyo rabuwar jam'iyyar zuwa bangarori biyu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG