Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Saki Mutane 180 Da Ta Tuhuma A Zaman 'Yan Boko Haram

Rundunar sojojin Najeriya ta saki mutane 180 wadanda ta tsare har na tsawon shekaru 2 bisa zargin cewa 'yan kungiyar Boko Haram ne. Wadanda aka sako litinin a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, sun hada da mazaje da mata dauke da jarirai da yara kanana.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG