Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ba Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba, Afrilu 14, 2015

Albarkacin cikon shekara daya da sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi a arewacin Najeriya, Muryar Amurka za ta shirya wata muhawara tsakanin kwararrun masanan da za su tattauna batun sace 'yan matan, da kuma kalubalen kubutar da 'yan matan dake hannun 'yan Boko Haram har yanzu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG