Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bom Ya Fashe a Kano


Bom Ya Fashe a Kano, Disamba 10, 2014.
Bom Ya Fashe a Kano, Disamba 10, 2014.

Misalin mutane 6 ne suka rasa rayukansu daga hare-haren kunar bakin wake da wasu mata suka kai a Kantin Kwari, dake birnin Kano a arewacin Najeriya.

Shugaban kasuwar da ake kira kantin kwari, Alhaji Liti Kulkul shine ya tababbatar da faruwar wannan lamari.

Haka kwanan nan aka kai hari a Babban Masallacin Juma'a na gidan Sarki a cikin gari, abinda ake kyautata zato ‘yan kungiyar boko haram ne.

A wannan lokaci dai an tada boma-bomai 3 da kuma budewa wa wadanda ke yin ibada a masallacin wuta.

XS
SM
MD
LG