Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da alamar sabani tsakanin hekwatar tsaron Najeriya da hekwatar sojoji


Hafsan Sojojin Najeriya Tukur Yusuf Buratai
Hafsan Sojojin Najeriya Tukur Yusuf Buratai

Yadda ake jan ragamar yaki da 'yan ta'adan Boko Haram a arewa maso gabas ne musabbabin rashin jutuwar.

Cikin 'yan kwanakin nan ana yada raderadin rshin juttuwa tsakanin hekwatar tsaron Najeriya da hedkwatar sojojin kasar.

Wasu na cewa hedkwatar tsaro ta amshe ragamar jan yakin daga hannun hedkwatar sojojin kasar.

Amma daraktan yada labarai na hedkwatar tsaron Najeriya Birgediya Janar Rabe Abubakar yace su basu san inda aka samu labarin ba. Abun da suka sani shi ne duk Najeriya su ke yiwa aiki kuma burinsu shi ne kakkabe 'yan ta'ada da suka addabi kasar.

Ga karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:13 0:00
Shiga Kai Tsaye

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG