Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Alamun Rikicin Syria Zai Kara Tsanani Muddin Manyan Kasashen Duniya......


Jakadan Majalisar Dinkin Duniya da kasashen larabawa daga hagu, da kakakin Majalisar Dinkin Duniya Mr. Ban Ki-moon.
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya da kasashen larabawa daga hagu, da kakakin Majalisar Dinkin Duniya Mr. Ban Ki-moon.

Jakadan kasa kasa da aka azawa nauyin gano hanyoyin kawo zaman lafiya a Syria yana kashedi ga manyan kasashen duniya cewa nan ba da jumawa zasu aza alhakin karin mutane da ake kashewa a Syria.

Jakadan kasa kasa da aka azawa nauyin gano hanyoyin kawo zaman lafiya a Syria yana kashedi ga manyan kasashen duniya cewa nan ba da jumawa zasu aza alhakin karin mutane da ake kashewa a Syria idan .

Tsohon magatakardan Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan, yayi magana ne ga wakilan kwamitin sulhu na a Geneva yau Asabar, yayin da ‘yan gwagwarmaya a Syria suka bada labarin cewa sojojin gwamnatin kasar sun sake kwace wani kauye kusa da Damascuss, har aka kashe mutane masu yawa.

Mr. Annan ya koka ganin an kasa aiwatar da sharudda shida da ya gabatar, yace lokaci yayi da ya kamata kasa da kasa ta dauki karin matakai kan wan nan rikici. Idan ba haka ba, ya ci gaba da cewa, karuwar mutane da ake kashewa zai kasance ba hakkin makasa a Syria ba kadai ba, "amma har da gazawar ku na dinke rashin daidaito tsakanin ku" inji Mr. Annan.

XS
SM
MD
LG