Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iyayen 'Yan Makarantar Sakandare ta Chibok Da Aka Sace Sun Yi Taron Manema Labarai a Legas, 5 ga Watan Yuni, 2014, Babi na 1

Iyayen 'yan matan da ake rike da su a Najeriya da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace sun taru a Legas ranar Alhamis inda wata kungiyar fararen hula da wani dan majalisar dokokin kasar Amurka suka basu goyon baya. Boko Haram kungiyar 'yan gwagwarmaya da take fafitikar kirkiro daular Islama ta sace'yan mata 276 daga makaranta a garin Chibok ranar Afirilu 14,2014.

Domin Kari

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG