Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Manjo Hamza Al-Mustapha Ya Isa Kano

Mutane suna murna da ihu a lokacin da Manjor Hamza Al-Mustapha yake daga hannu a bayan wata bakar Jeep dake tafiya a cikin garin Kano, ran Litini, 15 ga watan Yuli. Hotuna daga Aliyu Mukhtar Umar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG