Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mazauna Sun Fadi Ra’ayoyinsu Game da Dokar Hana Fita Waje na Sa’o’i 24 a Maiduguri

Sojojin Najeriya sun fada ran asabar cewa sun kashe ‘yan bindiga 10, kuma sun tsare wasu 65 tun bayan da suka fara kai farmaki domin kwato ikon wasu sassa dake mafi arewa maso gabashin Najeriya, daga hannun kungiya mai kishin Islama, wadda ake gani a matsayin babban kalubalen tsaro a kasar da tafi kowace kasar nahiyar Afirka sayar da man fetur. Wani kakakin hukumar tsaro yace yankin mazabar Gamburu dake Maiduguri inda Boko Haram ta taso, an tabbatar cewa an kashe mutane 10 dake zato ‘yan ta’adda ne.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG