Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Mutanen Kumshe Sun Sha Azaba A Hannun Boko Haram


Boko Haram: Mutanen Kumshe Sun Sha Azaba A Hannun Boko Haram
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:35 0:00

Wani dan gudun hijira daga garin Kumshe da ya ga hotunan gine-ginen da aka ciro daga bidiyon kashe-kashe na 'yan Boko Haram, ya tabbatar da cewa lallai a garinsu aka aikata wannan abu. Duk da cewa bai ga hotunan kashe-kashen da aka yi ba, kuma bai ga hotunan 'yan Boko Haram rike da makamai ba, ya tuno da abubuwan da suka faru, da yadda Allah Ya kubutar da shi.

XS
SM
MD
LG