Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ministan Yada Al'Adun Nijar Kuma Kakakin Gwamnati Asumana Malam Isa Ya Ce Suna Taya Zababben Shugaba Donald Trump Murna

Ministan Yada Al'Adun Nijar Kuma Kakakin Gwamnati Asumana Malam Isa Ya Ce Suna Taya Zababben Shugaba Donald Trump Murna
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:13 0:00

Ministan yada al'adun Nijar kuma Kakakin gwamnati Asumana Malam Isa ya yi fatan kara karfafa dangantaka tsakanin gwamnatin Nijar da kasar Amurka bayan nasarar da Donald Trump ya samu a zaben shugaban kasar na ranar 8 ga watan Nuwamba.

XS
SM
MD
LG