Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fada ya Kaure Tsakanin Masu Zanga-Zangara Abuja, Akan ‘Yan Matan da Aka Sace, 28 ga Mayu 2014

Ana zargi cewa masu goyon bayan Jonathan sun rabawa wasu mata Naira 1.000 daya-daya domin kawo cikas ga zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace, a Abuja. Daya daga cikin irin wadannan matan ta kowa da abin da ya samu amma ita kudin mota ne kawai.

Domin Kari

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG