Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zanga zangar ‘Yan Biafra Kan Shugabansu Nnamdi Kanu

Nnamdi Kanu ‘dan gwagwarmayar tabbatar da ware yankin Biafra a matsayin kasa daga Najeriya, wanda ya zauns rabi a Najeriya rabi a Ingila, an kamashi kan laifin zama shugaban haramtacciyar kungiya, za kuma a gurfanar da shi gaban kuliya a Abuja.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG