Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wanda Ya Rayu Bayan Harin Boko Haram Ya Ziyarci VOA, Babi na 2 - 3:34


Wanda Ya Rayu Bayan Harin Boko Haram Ya Ziyarci VOA, Babi na 2 - 3:34
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:34 0:00

Wanda Ya Rayu Bayan Harin Boko Haram Ya Ziyarci VOA Wanda Boko Haram ta harba, Habila Adamu daga jihar Yobe ya gabatar da shaida gaban Majalisar Dokokin Amurka. Adamu ya yi bayani mai sosa rai da ban tausayi yadda ya ci karo da kungiyar 'yan ta'adan. Sun harbeshi a ka kana suka barshi a cikin jinisa da tsammanin ya mutu. Adamu shi ne kadai namujin da ya tsira da ransa daga harin a unguwarsu.

XS
SM
MD
LG