Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akan wa Hakkin Taron Kasa Ya Rataya ne?


Gwamna Abdul'aziz Abubakar Yari na Jihar Zamfara, arewa maso yammacin Najeriya.
Gwamna Abdul'aziz Abubakar Yari na Jihar Zamfara, arewa maso yammacin Najeriya.

Gwamnar jihar Zamfara Alhaji Abdulaziz Yari yace hakkin tsaron kasa ya rataya ne akan gwamnatin taraiyya, ba akan gwamnatin jihohi ba.

Gwamnar jihar zamfara Alhaji Abdulaziz Yari yace hakin tsaron kasa ya rataya ne akan gwamnatin taraiya, ba akan gwamnatin jihohi ba.

Ya furta haka ne da yake maida martani ga batun da shugaban kasa Goodluck Jonathan da wasu makarrabansa suka ce wai sakacin gwamnoni ne ya haifar da rashin tsaro a wasu jihohi.

Gwamnar Abdulaziz Yari, yace “kamar yanda muka sani tabbatar da tsaro daga farkon sa har karshen sa babu hannu gwamnatin jihar a ciki.”

Yace domin inda da hannu ta a ciki shine zata iya magana idan anyi dai-dai za kayi hukumci inda bayi dai-dai ba zaka dauki mataki inda aka kasa zaka cika, da ta raba da gwamnatin jihohi kamar yanda aka raba harkan ilimi, samar da ruwa da hanyoyi.

Shima shugaban kasa, yace rashin rikon amana da iya gudanar da mulki a wasu jihohi na Najeriya masamma a arewa na kan gaba akan jerin abubuwan dake kawo matsalolin na tsaro domin rashin aikin yi da samar da ilimi ma inganci,ke haifar da harkoki irin na ‘yan Boko Haram.
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:25 0:00
Shiga Kai Tsaye
Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG