Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Yadda 'yan Kungiyar ke Zagaya Wuraren da Zasu Kai ma Farmaki


Boko Haram: Yadda 'yan Kungiyar ke Zagaya Wuraren da Zasu Kai ma Farmaki
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00

A wannan karon, suna boye cikin wata motar Jeep suna daukar hoton bidiyon kasuwar Kauyen Kulli dake karamar hukumar Mafa ta Jihar Borno, ba tare da mutane sun ankara da abinda ke faruwa ba. Muryar mai daukar hotonsu, Abu Umma, ko Abu Mama, ake ji a cikin wadannan bidiyon.

XS
SM
MD
LG