Accessibility links

Ciki da gaskiya wuka bata hudashi

A kashi na biyu na batun nuna bambancin yanki da addini a rundunar 'yan sandan Najeriya, an tabo batun kwamandojin rundunar mobile da sufeto-janar Solomon Arase ya nada, wadanda mafi yawansu 'yan yankinsa ne.

XS
SM
MD
LG