Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: BRAZIL Shugaba Dilma Rousseff ta Fuskanci Shari’a


VOA60 DUNIYA: BRAZIL Shugaba Dilma Rousseff ta Fuskanci Shari’a
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaba Dilma Rousseff ta fuskanci shari’a bayan da majalisar dattawa suka kada kuri’a inda aka samu rinjaye akan tsige ta daga mukaminta kuma mataimakinta Michel Temer zai zama shugaba mai rikon kwarya.

XS
SM
MD
LG