Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Azawa Kadarorin Shugaba laurent Gbagbo Takunkumi


Sakatariyar harkoin wajen Amurka, Hillary Clinton.
Sakatariyar harkoin wajen Amurka, Hillary Clinton.

Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata. Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata.

Gwamnatin Amurka ta sa takunkumi akan kadarorin shugaban kasar Cote D’Ivoire Laurent Gbagbo wanda ya ki yin murabus bayan zaben raba gardamar da aka yi a kasar a cikin watan nuwamban shekarar da ta gabata.

Ma’aikatar kudin Amurka ta fada a jiya alhamis cewa kin nuna aniyar amincewa da sakamakon zaben da Mr. Gbagbo ya yi ne ya jefa kasar Cote D’Ivoire cikin yamutsin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 210 a cikin rikicin da ya biyo bayan zaben.

Wani jami’in ma’aikatar kudin ta Amurka ya ce, da gadara Mr.Gbagbo ya ke ci gaba da nuna cewa babu ruwan shi da walwalar jama’ar kasar Cote D’Ivoire da kuma abun da su ke so.

Haka kuma ma’aikatar kudin ta Amurka ta zarga takukunkumi a kan kadarorin matar Mr.Gbagbo da kuma na wasu mukarraban shi na kurkusa.

A wani labari kuma gwamnatin Mr.Gbagbo ta ce za ta kori jakadun Birtaniya da na Canada bayan da wadannan kasashe biyu, ba za su kara karbar jakadun Mr.Gbagbo ba.

XS
SM
MD
LG