Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Barnar Da Harin Boko Haram Ya Yi A Benisheik

'Yan ta'adan Boko Haram sun yi diran mikiya kan garin Benisheik wanda ke yamma da Maiduguri babban birnin jihar Borno ranar 19 ga watan Satumba. Yan ta'adan Boko Haram dake kishin Islama sun kashe mutane 159 a kan hanyoyi biyu da suka kai hari a arewa maso gabashin Najeriya makon jiya. Jami'an gwamnati sun ce fiye da yadda ake zato lamarin alama nuni cewa dokar tabaci da aka kafa kimanin watani hudu da suka gabata har yanzu matakan soji basu tabbatar da kwanciyar hankali ba a sashen.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG