Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Kisa Ba Musulunci Ba Ne


Boko Haram: Kisa Ba Musulunci Ba Ne
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00

Malamai da masana addinin Musulunci dake magana kan akidar tsageranci ko ta'addanci, sun ce Muslunci bai halalta daukar makami ba, sai idan mutum zai kare kansa ne. Haka kuma, addini yayi bayani dalla-dalla na abubuwan da hukumcinsu kisa ne. Daga ciki, babu kisan wanda bai yarda da akidarka ba, ko mai bin wani addini dabam. Farfesa Ibrahim Muhammad, shine darektan Tsangayar Nazarin Al-Qur'ani mai Tsarki a Jami'ar Bayero dake Kano.

XS
SM
MD
LG