Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsoratan Sojojin da Ake Zargi, Oktoba 4, 2014

Kotun Soja ta fara zamanta Alhamis kan Sojoji 97 da ya hada da wasu 16 da ake zargi da yin bore da kuma kin yin fada arewa maso gabacin kasar domin yakar masu tsassauran ra'ayin addini, makoni biyu bayan da aka yankewa wasu 12 hukuncin kisa ta harbi, domin bore da neman kashe Kwamandan su.

Domin Kari

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG