Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wanda Ake Tsamanin Cewa Shine Shugaban Harin Kunar Bakin Wake Ya Bayyana a Kotu, Litinin 24 ga Watan Nuwamba, 2014

Kafofin yada labarum Nigeriya sunce Ogwuche Aminu, wanda ake zarginsa da shirya tashin wani bom a unguwar Nyanya a Abuja, ya bayyana a babbar kotun tarayya don kalubalantar tsareshi da akayi batare da an yi masa shari’a ba. An dai daga sauraron karar har zuwa 5 ga watan Disamba.

0

Domin Kari

XS
SM
MD
LG