Accessibility links

Kungiyar Miyyetti Allah Zata Dawo Da Tsarin Fulako A Najeriya


Fulani makiyayi.

Fulani makiyayi.

Shugaban kungiyar Miyyetti Allah na kasa Alh. Mohammadu K. Ardo Zuru ya bayyana haka a Yola fadar jihar Adamawa a cigaba da rangadi da kai shi jihohi goma sha uku na Najeriya don karfafa hadin kan al’umar Fulani da yi wa harkokin kungiyar garanbawul.

Wakilin sashin Hausa Sanusi Adamu ya tautauna da shugaban Miyyetti Allah na kasa da kuma sakataren ta Alh. Baba Usman Kan wannan da wasu batutuwa. Saurari cikakken rahotan.

XS
SM
MD
LG