Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An yi Zanga-zangar Rashin Yarda da Jinkirta Zabe, Fabrairu 6, 2015


An yi Zanga-zangar Rashin Yarda da Jinkirta Zabe, Fabrairu 6, 2015
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00

Masu adawa da yunkurin da aka ce anayi na Jinkirta zaben 14 Fabrairu sun gudanar da gangami a Unity Fountain dake Abuja don nuna rashin yarda tare da yin kira ga majalisar kasa cewa kada ta amince da wannan.

XS
SM
MD
LG