Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: VENEZUELA Dumbin Mutane Dake Goyon Bayan Shugaba Nicolas Maduro Na Venezuela Sun Taru A Kofar Fadar Shugaban Kasa

VOA60 DUNIYA: VENEZUELA Dumbin Mutane Dake Goyon Bayan Shugaba Nicolas Maduro Na Venezuela Sun Taru A Kofar Fadar Shugaban Kasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Dumbin mutane dake goyon bayan shugaba Nicolas Maduro na Venezuela sun taru a kofar fadar shugaban kasa yayin da ‘yan majalisa na bangaren ‘yan adawa ke kaddamar da shirin gurfanara da shugaban.

XS
SM
MD
LG