Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babbar Kotun A Birnin Konni Ta Soma Taron Ta Na Shekara Shekara


Babbar Kotun A Birnin Konni Ta Soma Taron Ta Na Shekara Shekara
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:07 0:00

Babbar kotun sauraren manyan laifuka ta Birnin Konni a karkashin kotun daukaka kara ta babban Birnin Niamey ta soma taron ta na shekara shekara a garin Birnin Konni inda zata duba laifuka 32 da suka shafi kisa, fiyade da kashe yara sabin haihuwa.

XS
SM
MD
LG