Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matakan Tsaro a Kofar Katafaren Otel din Zababben Shugaban Amurka, Donald Trump


Matakan Tsaro a Kofar Katafaren Otel din Zababben Shugaban Amurka, Donald Trump
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:28 0:00

An Tsaurara matakan tsaro a kewayen katafaren otel din Trump Tower dake birnin Washington, wanda mallakar zababben shugaban Amurka ne Donald Trump. Hakan na faruwa ne yayin da ake samun zanga zanga a wasu biranen Amurka, ciki har da kofar katafaren gidansa na Trump Tower dake New York.

XS
SM
MD
LG