Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari a Taron G7

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yana hallartar taron kasashe da suka fi karfin tattalin arziki a duniya, wato G7. Ana wannan taro a birnin Munich dake kasar Jamus. Litinin, 8 Yuni 2015.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG