Accessibility links

Me Ya Sa Ake Ganin Wata A Lokuta Daban Daban A Sassan Duniya?


Wata

Wata

Ba'a ganin wata a duk sassan duniya a lokaci daya to ko me ya sa haka?

A wannan rahoton zaku ji bayanan da masanin ilimin tauraro da wata Ibrahim Alfa Ahmed na Muryar Amurka ya yiwa abokin aiki Sahabo Imam yayinda aka nazari akan tsayawar watan Shawal.

Ga bayanan

XS
SM
MD
LG