Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muhimmanci Kafar Sadarwar Rediyo


Bikin ranar Rediyo kowace ranar sha uku ga watan Fabrairu.
Bikin ranar Rediyo kowace ranar sha uku ga watan Fabrairu.

Sha uku ga watan Fabrairun duk shekara ake bikin ranar rediyo. Bikin cika shekaru dari da hamsin da fara sauraron rediyo.

Kafar sadarwar rediyo taci gaba da zama mai tasirin gaske a birane da kuma yankunan karkara, inda jama'a kan saurari rediyo duk inda suke au suna tukin mota ko suna kan keke ko kuma suna sararawa.

Haka kuma a kshen da babu wadatar wutar lantarki, mutane kan dogara akan akwatunan rediyo domin samun labarai na sanin abubuwan da suke faruwa harma gandun daji.

Wannan rana da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don rediyo ta samu asalin ne daga fara sadarwar rediyo a alif dari tara da arba'in da shidda.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:02:56 0:00
Shiga Kai Tsaye

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG