Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Jihar Adamawa ta Yi Magana Kan Harin Bam na Mubi, Yuni 2, 2014, Babi na 2

Gwamnatin Jihar Adamawa ta Yi Magana Kan Harin Bam na Mubi, Yuni 2, 2014, Babi na 2
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:39 0:00

Kakakin gwamnan Jihar Adamawa, Ahmed Sajo, yace Gwamnatin Murtala Nyako, tana mai alhinin Harin bam da ya kashe mutane da dama a garin Mubi. Gwamnan ya ziyarci Mubi a Yau Litinin, Inda yace zasu dauki nauyin jinyar wadanda suka ji rauni.

XS
SM
MD
LG