Accessibility links

Bidiyo

Nakasassu Har 5 Suke Takarar Kujerun Majalisar Dokokin Kasa A Nijar A Bana


A karon farko a tarihin zabe a kasar Nijar, mutane masu nakasa su 5 ne suka tsaya takarar kujerun majalisar dokokin kasa daga yamai da wasu sassan kasar dabam-dabam.

XS
SM
MD
LG