Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Sabon Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Zuwa Jihar Borno

Bayan kara samun kwanciyar hankalin da ake dada samu a jihar Borno da ma Arewa maso Gabashin Najeriya, jami’an tsaro na ta karawa al’ummar yankin kwarin gwiwa ta hanyar yawan kai ziyara don tabbatar da zaman lafiya yadore.

Sabon shugaban sufeton ‘yan sanda na Najeriya ya kai ziyara jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, inda yace ya kai ziyarar ne domin ganin ta inda zai karawa rundunar jami'an dake jihar karfi domin inganta sha'anin tsaro.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG