Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaba Muhammadu Buhari Ya Gana Da 'Yan Matan Chibok 21

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaba Muhammadu Buhari Ya Gana Da 'Yan Matan Chibok 21
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da 'yan matan Chibok 21, wadanda Boko Haram su ka sako a makon jiya, sannan ya yi alkawarin cigaba da kokarin ceto sauran da ke tsare har yanzu.

XS
SM
MD
LG