Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: UGANDA 'Yan Sanda Sun Kama Wasu Mutane Biyu Da ke Kokarin Shiga Ofishin Jakadancin Amurka Da Ke Kampala

VOA60 AFIRKA: UGANDA 'Yan Sanda Sun Kama Wasu Mutane Biyu Da ke Kokarin Shiga Ofishin Jakadancin Amurka Da Ke Kampala
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

UGANDA: ‘Yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ke kokarin shiga ofishin jakadancin Amurka da ke Kampala yayin da suke zanga zangar nuna goyon baya ga dan takarar Republican Donald Trump.

XS
SM
MD
LG