Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: CUBA Fidel Castro, Ya Rasu Ranar Jumma’ar Da Ta Gabata Yana Da Shekaru 90

VOA60 DUNIYA: CUBA Fidel Castro, Ya Rasu Ranar Jumma’ar Da Ta Gabata Yana Da Shekaru 90
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kasar Cuba na cikin makoki na tsawon kwanaki na juyayin tsohon jagoran juyin-juya-halin kasar, Fidel Castro, wanda ya rasu ranar Jumma’ar da ta gabata yana da shekaru 90.

XS
SM
MD
LG