Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Samu Salwantar Rayuka Da Dama Da Munanan Raunuka a Masar

Kafar labarai a Alkahira ta ce an kashe mutane masu dimbin yawa kana an jikata wasu bayan da dakarun tsaron kasar Masar suka farma wurare biyun da magoya bayan hambararen shugaba Mohammed Morsi mai ra'ayin Islama suke. Rahotanni sun ce an ajiye gawarwaki 43 a wurin ajiye gawa da ma'aikatan kiwon lafiya suka gina cikin gaggawa tare da asibitin tafi da gidanka na kula da daruruwan mutane da suka jikata.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG