Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Ban Ki-moon Burundi

Sakataren Majalissar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya kai ziyarsa ta farko kasar Burundi

Biyo bayan watannin da aka kwashe ana dauki-ba-dadi a kasar Burundi, sakataren Majalissar Dinkin duniya Ban Ki-moon ya kai ziyara kasar inda zai gana da shugaba Pierre Nkurunziza, da shugabannin jam'iyyun siyasa da kuma na kungiyoyin al'umma.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG