Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iyalai masu gudun Boko Haram daga Garin Gwoza a Sansanin Gudun Hijira dake Mararaba Madagali, Fabrairu 18, 2014

Shugaba Goodluck Jonathan ya bada umarnin kara adadin sojoji a arewa maso gabashin Najeriya a watan Mayu domin murkushe Boko Haram, wadanda ke son kafa kasar Musulunci a arewacin Najeriya, inda suka kashe dubban mutane. Sai dai ‘yan bindigan sun janye zuwa yanki mai cike da duwatsu kusa da garin Gwoza dake iyaka da Kamaru, kuma sun cigaba da kai munanan hare-hare akan fararen hula.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG