Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Sun Fatattaki Harin 'Yan Boko Haram A Dikwa Cikin Makon Nan

Sojojin Najeriya sun samu nasarar kora tare da yin barna ma 'yan Boko Haram da suka kai farmaki kan garin Dikwa na Jihar Borno cikin wannan makon.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG