Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojan Najeriya ta ce ta Kama Mata Uku 'Yan Boko Haram, Yuli 4, 2014

Sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mata uku da suke zargin cewa 'yan ta'adda ne, wadanda kuma ake zargin su na daukar mata domin su shiga cikin kungiyar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG