Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Kamfanin MTN Ya Mamaye Wurare

Kamfanin MTN ya yukuro zai nemi ragin kudaden tarar da hukumomin Najeriya suka saka mai, yayin da sabon shugabansu ya kama aiki.

Sabon shugaban kamfanin sadarwa na MTN da ke Afrika ta Kudu, wanda ya kasance mafi girma a nahiyar Afrika, Phuthuma Nhleko ya ce zai nemi a rage tarar da hukumomin Najeriya su ka yiwa kamfanin na dala biliyan 5.2.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG